Jackson On The Beat cover art

Letra

[Intro]
Jackson on the beat (hey!)
Kafaje
Kafaje
Abubakar in the mix
Let’s go

[Chorus]
Godiya ga coach
Ya ba ni capacity
Gakananko reality
Na koma clarity
Abubaker Kafaje
Ga tallafi
Charity
Munsamo chance
Wallahi opportunity

Gashinan da ability
Sannan ga quality
A Jackson nazo da sauti
Full authority
Ganan kuma quantity
Har son ayi unity
Kaji yadda yake
Wannan modernity

[Verse 1]
Immensity
Ina ji a cikin chest
Sannan ga felicity
Every day I’m blessed
Capability
Kafaje hospitality
Ga generosity
Ya zuba prosperity

Sannan ga magnanimity
Ya ba ni flexibility
Ina hango future dina
Wallahi ga majesty
Ya samomina liberty
Daga zero to the peak
Jackson on the beat
Kaga swag ɗi ya yi sleek (woah)

[Chorus]
Godiya ga coach
Ya ba ni capacity
Gakananko reality
Na koma clarity
Abubakar Kafaje
Ga tallafi
Charity
Munsamo chance
Wallahi opportunity

Gashinan da ability
Sannan ga quality
A Jackson nazo da sauti
Full authority
Ganan kuma quantity
Har son ayi unity
Kaji yadda yake
Wannan modernity

[Outro]
Liberty a zuciya
Kafaje sincerity
Jackson on the beat
This is our reality (hey!)